Saturday, 1 December 2018

Bikin dan dan uwan Dangote da diyar attajirin kasar Maleshiya ya dauki hankula

Dan dan uwan Dangote me suna Sani Dangote kenan a wannan hoton tare da amaryarshi, diyar wani attajirin kasar Malashiya da akawa baiko a gidansu na alfarma.


Rahotanni sun bayyan cewa, an yi baikonne a can kasar ta Maleshiya.

Shahararren dan jaridar nan Dele Momodu ne ya wallafa bidiyon shagalin da 'yan uwa da abokan arziki suka halarta.

Labarin ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta inda aka yi ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

Muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment