Monday, 24 December 2018

Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Zamfara

Shugaba Muhammad Buhari ya yi Allah wadai da kisan da wasu 'yan ta'adda suka yi wa wasu mutanen garin Birnin Magaji da ke Karamar Hukumar Tsafe da kuma mutanen garin Faru da ke Karamar hukumar Maradu duk a jihar Zamfara.


Buhari ya jaddada cewa dole a kawo karshen wannan zubar da jinin inda ya jajantawa iyalan wadanda aka kashewa 'yan uwa a yayin hare haren tare d fatan samun lafiya ga wadanda suka samu raunuka.
Rariya.

No comments:

Post a Comment