Saturday, 8 December 2018

Bukola Saraki da matarshi na murnar cika shekaru 27 da yin aure

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki yayi murnar cikar su shekara 27 da yin aure shi da matarshi Toyin Saraki, ya bayyana godiyarshi ga matar tashi bisa shekaru masu kayatarwa da suka shafe tare.


Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment