Tuesday, 25 December 2018

Classiq ya taya masoyanshi murnar Kirsimeti

Tauraron mawakin Gambara, Classiq kenan a wannan hoton da ya saka inda ya taya masoyanshi murnar bikin Kirsimeti.

No comments:

Post a Comment