Sunday, 23 December 2018

Dalibar Jami'ar Usman Danfodiyo Ta Samu Makin Da Ba A Taba Samu Ba A Sashen Ilimin Physics


Kamar yadda ake cewa "duk abin da namiji zai iya, mace za ta iya yin fiye da hakan", wata daliba mai suna Zainab Bashir ta kammala karatunta da maki (CGPA 4.93), wanda shi ne maki mafi girman da ba a taba samu ba a gaba dayan tarihin sashen ilimin Physics na Jami'ar Usman Danfodiyo, Sakkwato.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment