Saturday, 15 December 2018

Dan Balki Kwamanda ya kaiwa shugaba Buhari ziyara

Shahararren me goyon bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga jihar Kano me suna Dan Balki Kwamanda kenan a yayin da ya kaiwa shugaban ziyara a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment