Sunday, 23 December 2018

Daso ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment