Wednesday, 5 December 2018

Daukaka na sawa mutum Kawuna uku>>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa, daukaka tana sanyawa mai ita kai guda biyar.Adam ya kara da cewa, kawunan sune:

Girman kai.
Taurin kai.
Saukin kai.
Son kai.
Da Zafin kai.

Adamu yace, Saidai kowane akwai hurumin da ake numashi.

Ya karkare da cewa, cikakken Bahaushene kadai zai gane abinda nake nufi.

No comments:

Post a Comment