Tuesday, 25 December 2018

Diyar Marigayiya, Hauwa Maina na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar marigayiya, Hauwa Maina, watau Maryam Bukar na murnar zagayowar ranar haihuwarta, ta bayar da labarin cewa mahaifiyarta takan dafa mata abinci na musamman da kuma kyautuka amma mijin yayi kokarin daukar wannan nauyi inda shima ya mata girki.Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment