Monday, 24 December 2018

Duk da mu ba musulmai bane amma muna jin dadin fadakarwar Mufti Menk>>Inji wasu matan kirista

Wasu matan kirista sun bayyana cewa duk da su ba musulmai bane amma suna jin dadi da kara yayata fadakarwar shahararren malamin addinin islamarnan na kasar Zimbabwe, Mufti Menk.


Sun bayyana cewa fadakarwar da yake yi a shafinshi na Twitter tana da ma'ana sosai.

Muna fatan Allah ya kara fahimtar dasu.

No comments:

Post a Comment