Tuesday, 4 December 2018

Duk wanda yayi silar dawowar Buhari mulki a 2019 Allah ya la'anceshi>>Shekih Gumi

Shekaru Hudu Na Gwamnatin Buhari Sun Wuce Kuma Babu Abinda Aka Karu Da Shi Sai Yunwa Da Talauci. Don Haka Duk Wanda Ya Yi Silar Sake Dawowarsa Mulki A 2019 Allah Ya La'ance Shi, Inji Sheik Ahmad Gumi


Rariya.

No comments:

Post a Comment