Sunday, 23 December 2018

Fati Muhammad tare da Ahmad Musa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton inda take tare da tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa dake bugawa kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya wasa.


Fati ta je aikin Umrah kuma ga dukkan alamu acan suka hadu.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment