Sunday, 23 December 2018

Fati Shu'uma 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment