Wednesday, 26 December 2018

Gwamna Dankwambo ya gana da Almajirin da malaminsa yayi sanadiyyar yankemai hannu

Gwamna Dankwambo Ya Gana Da Almajiri Zubairu, Wato Almajirin Da Malaminsa Ya Yi Sanadiyyar Yankewar Hannunsa Guda Daya A Jihar Gombe A Watannin Baya.
No comments:

Post a Comment