Tuesday, 4 December 2018

Gwamna El-Rufai ya hadu da me digiri makauniya

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan yayin da ya hadu da Hafsat Dauda a gidan gwamnatin jihar wadda ta karanci aikin Lauya a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria duk da cewa tana fama da makanta.Muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment