Saturday, 1 December 2018

Gwamna Kashim Shattima ya baiwa sojoji 5 kyautar motoci

Gwamnan jihar Borno Kashim Shattima ya baiwa wasu sojoji biyar da suka nuna kwazo a ayyukansu kyautar motoci, gwamnan ya bayar da kyautarne jiya a gurin babban taron babban hafsan soji, Janar Tukur Yusuf Buratai.No comments:

Post a Comment