Wednesday, 5 December 2018

Hafsat Idris 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment