Tuesday, 25 December 2018

Hanya mafi sauki da ake gane sabon direba

Wata ma'abociyar dandalin Twitter ta bayyana yanda ake gane sabon direban mota, tace, hanya mafi sauki da ake gane sabon direba shine duk inda ya wuce sai ya gaishe da mutane dan a ga cewa yana tuki.


No comments:

Post a Comment