Tuesday, 25 December 2018

HISBAH SUN FASA GIYA TIRELA TARA

Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano, Shaikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa tare da Babban Darakta Alh. Abba Sa'id Sufi a yayin da ake fasa giya kimanin Tirela Tara da Dakarun Hisbah suka samu nasarar kamawa a wurare daban dabam lokacin da ake kokarin shigowa da ita jihar Kano.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment