Monday, 24 December 2018

Hoton A'isha Tsamiya da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata da ta haskaka,tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment