Thursday, 20 December 2018

Hotunan Daso na kwanannan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da take sanye da Hijabi, ta haskaka, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment