Saturday, 8 December 2018

Hotunan Fati Muhammad tare da Fati K.K da suka sha kyau

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Muhammad tare da Fati K. K kenan a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment