Friday, 7 December 2018

Hotunan Shugaba Buhari lokacin da ya jagoranci zaman majalisar koli a yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan, Sakataren gwamnati Boss Mustafa, shugaban ma'aikata Abba Kyari da sauran manyan jami'an gwamnati a zaman majalisar koli na yau da aka yi na musamman dan tattauna kasafin kudin badi.


No comments:

Post a Comment