Sunday, 23 December 2018

'Idan kaji ana ayi bincike kafin aure toh talaka zata aura'

Wata baiwar Allah ta koka akan irin yanda talaka ne idan yaje neman aure ake cewa ayi bincike akan ko shi wanene, ta ce wannan rayuwa tamu sai a hankali.


Ga ra'ayoyin wasu mutane akan wannan batu.
No comments:

Post a Comment