Tuesday, 25 December 2018

'Idan na kara shiga Kasuwa wani ya kirani da sunan Amarya saina rikeshi an daura mana aure'

Wata baiwar Allah ta dauki hankula a dandalin Twitter bayan da ta bayyana cewa, idan ta sake shiga Kasuwa wani ya kirata da sunan Amarya to sai ta rikeshi an daura musu aure.


No comments:

Post a Comment