Wednesday, 26 December 2018

In kai Talakane ba'a dauke a bakin komai ba, karanta labarin wata da zata auri me Keke Napep

Wani me amfani da shafin Twitter ya bayar da labarin yanda ya shiga Keke Napep/ Adaidaita Sahu ya ji wasu mata na maganar cewa direban ne kawarsu zata aura.


Yace yayi mamakin irin hirar da 'yan matan suke yi inda yaji wata cikin su ta ce, ta rasa wanda zata aura sai me Keke Napep?

Ya kare da cewa to in kai Talakane ba'a dauke ka a bakin komai ba.

No comments:

Post a Comment