Wednesday, 5 December 2018

Ina da abinda kudin Atiku ba zasu iya saye ba>>General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, yana da abinda kudin Atiku ba za su iya saye ba.Bello ya bayyana cewa, yana da takardar izinin shiga kasar Amurka da kudin Atiku ba zasun iya saye ba.

Ya kara da cewa, gaskiya na da rana.No comments:

Post a Comment