Tuesday, 25 December 2018

Indai soyayyar Buharice yanzu muka fara>>Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya jaddada soyayyarshi ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yace, wanda ya raina tsayuwar wata ya hau ya gyara.


Ali ya kara da cewa, in dai Baba Buhari ne yanzu muka fara.

No comments:

Post a Comment