Saturday, 1 December 2018

Inyamuran Kaduna sun baiwa Gwamna El-Rufai Sarauta

Kungiyar Inyamurai Mazauna Jihar Kaduna a yau ranar bukinsu na Al’adun Inyamurai na Jihar Kaduna na shekarar 2018 sun nada Gwamna El-Rufai sarautar ‘Ocho-Udo Ndigbo Kaduna’ ( Mai Tabbatar Zaman Lafiyar Inyamuran Kaduna). 
Wannan nadin ya biyo bayan irin kokarin da gwamnan yake yi na ganin duk wani dan Nijeriya yana da ‘yancin zama a ko’ina cikin kasar nan.

No comments:

Post a Comment