Friday, 7 December 2018

Ishaq Sidi Ishaq yayi murnar cikar danshi shekaru 2

Tauraron fina-finan Hausa, Ishaq Sidi Ishaq yayi murnar cikar danshi shekaru 2 da haihuwa, ya saka hotunannan nashi dan nuna murna muna tayashi murna da fatan Allah yawa rayuwarshi albarka.No comments:

Post a Comment