Friday, 7 December 2018

Jama'ar jihar Sakkwato sun wanke layukansu da ruwa bayan kaddamar da yakin neman zaben Atiku

A farkon makonnan ne dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zabenshi a jihar Sokoto saidai bayan kammala yakin neman zaben wasu mutane a jihar sun wanke layukansu da ruwa.Wadannan hotunan sun nuna yanda lamarin ya faru kamar yanda Rariya ta ruwaito.

No comments:

Post a Comment