Monday, 24 December 2018

Jam'iyyar APM ta zabi shugaba Buhari ya mata takarar shugaban kasa

Jam'iyyar APM ta zabi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zamar mata dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019 me zuwa, shugaban jam'iyyar na kasa, Yusuf Mamman Dan talle ne ya mikawa shugaba Buhari takardar amincewar a fadarshi


Ya kuma samu rakiyar gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun zuwa fadar shugaban kasar inda shugaba Buhari ya godewa gwamnan da wannan abu da yayi.No comments:

Post a Comment