Sunday, 2 December 2018

Jan hankali akan yin siyasa ba da gaba ba

Wani bawan Allah ya jawo hankulan mutane akan a bar kowa ya zabi wanda yake so a siyasance, inda ya kara da cewa ba hali na gari bane kawai dan mutuma baya son wanda kake so a siyasance ka kama zaginshi ko kuma gaba dashi ba.


Gadai cikakken abinda yace akamar haka:

No comments:

Post a Comment