Sunday, 16 December 2018

Jonathan Ya Taya Buhari Murnar Cika Shekaru 76 Da Haihuwa

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya shiga sahun masu taya Shugaba Muhammad Buhari murnar cika shekara 76 da haihuwa.


Jonathan ya ce, Buhari ya sadaukar da rayuwarsa wajen yiwa Nijeriya hidima kasancewa ya yi aikin soja inda ya rike mukamin Gwamna, Minista, Shugaban kasa na mulkin soja da na farar hula da yake yi a yanzu.
Rariya.

No comments:

Post a Comment