Tuesday, 25 December 2018

Kaf Nijeriya Babu Gwamnan Da Na Fi So Kamar Gwamna Badaru Na Jigawa>>Ahmed Musa

Shahararran Dan Wasan Kwallon Kafar Nijeriya, Ahmed Musa Ya Yabawa Gwamnan Jihar Jigawa Bisa Aiyukan Alkairi Da Yake yi wa Al'umma.Ahmad Musa Ya yi Wannnan Yabon Ne Yayin Wata Haduwa Da Suka yi A Filin Sauka Da Tashi Na Jirgin Saman Malam Aminu Kano.

Sannan Ahmad Musa Ya Bayyana Cewa  Wallahi Bai Taba Ganin Gwamnan Da Yake Kauna Kamar Badaru Ba.


Rariya.

No comments:

Post a Comment