Saturday, 15 December 2018

Kalli dandazon matan da suka tari A'isha Buhari a Akwa-Ibom

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ta kai ziyara jihar Akwa-Ibom inda ta baiwa mata da matasa kayan sana'a da tallafin kudi bayan horas dasu akan sana'o'i daban-daban karkashin gidauniyarta ta Future Assured da hadin gwiwar NDE.
No comments:

Post a Comment