Saturday, 22 December 2018

Kalli gwamna Ganduje na canjawa wasu 'yan kwankwasiyya da suka koma APC hula

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne da kanshi yake canjawa wasu 'yan kwankwasiyya da suka koma APC jar hula inda ya saka musu sabuwar hula a kawunan nasu.No comments:

Post a Comment