Monday, 3 December 2018

Kalli Hadiza Gabon da narkeken maciji a wuyanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton inda take rike da wani narkeken maci ji a wuyanta, ta dauki hotonne a kwanakin baya.

No comments:

Post a Comment