Saturday, 8 December 2018

Kalli hoton Nafisa Abdullahi lokacin tana da shekaru 18

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wannan hoton nata da ta dauka a shekarun baya, ta bayyana cewa lokacin da aka dauki hoton tana da shekaru 18.An dauki hotonne a shekarar 2010.
Tasha kyau, tubarkallah.

No comments:

Post a Comment