Sunday, 16 December 2018

Kalli hoton Rukayya Dawayya da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment