Sunday, 2 December 2018

Kalli hoton wasu ma'aurata da ya kayatar

Wannan hoton wasu Ango da Amaryarshine da suka hasakaka, hoton wanda tauraron me daukar hotonnan Sani Maikatanga ya dauka ya kayatar sosai saboda an daukeshi da tsafta.


Muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya sanya Albarka a auren.

No comments:

Post a Comment