Sunday, 2 December 2018

Kalli hotunan barkwanci dake nuna yanda shugaba Buhari ya amshi mulki zuwa yanzu

Wadannan hotunan barkwancine masu isar da sako da shahararren me zanen nan, Mustafa Bulama yayi da suka nuna yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi mulki daga hannun tsohon shugaba Jonathan zuwa yanzu.

No comments:

Post a Comment