Sunday, 23 December 2018

Kalli hotunan ganawar Ali Jita da Gwamnan Kaduna

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan yayin ganawar da yayi da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da matarshi Ummi El-Rufai, sun dauki hotuna masu kayatarwa yayin ganawar tasu.Ga sauran hotuna a kasa.
No comments:

Post a Comment