Monday, 10 December 2018

Kalli hotunan gasar cin yaji a kasar China

Wadannan hotunan gasar cin yaji ce da aka saba yi a birnin Yichun na kasar China. Kamfanin dillancin labarai na AFP ya bayyana cewa, wanda yayi nasara a gasar ya dauki minti daya kamin ya cinye guda 20.
No comments:

Post a Comment