Thursday, 20 December 2018

Kalli hotunan Maryam Yahaya tare da mawakin Kudu da suka jawo cece-kuce

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take tare da shahararren mawakin kudu da ake kira da Small Doctor inda ya dafa kafadarta.Bayan da ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta, wasu daga cikin masoyanta sun yi Allah wadai dasu yayin da wasu suka yaba.

Ga ra'ayoyin wasu mutane akan wadannan hotunan.No comments:

Post a Comment