Saturday, 8 December 2018

Kalli jirgin da aka yi da Lu'u'lu'u

Wannan hoton jirgine da aka yi da Lu'u'lu'u wanda shahararren kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na birnin Dubai watau Fly Emirate ya kera, ya bayyanashi da sunan bling 777 kuma ya bayyana cewa a gurin wata gwanar kwalliya ya ga hoton.

No comments:

Post a Comment