Wednesday, 26 December 2018

Kalli kayataccen hoton Adama Indimi tare da mahaifiyarta da kakarta

Wannan hotin diyar attajirin dan kasuwa, Adama Indimi kenan tare da mahaifiyarta da kakarta, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment