Friday, 14 December 2018

Kalli kayatattun hotunan gadar da ta fi kowace tsawo a Afrika dake Kano

Wadannan kayatattun hotunan gadar Sabon Gari ce dake Kano wadda itace gadar doron kasa mafi tsawo a yankin Afrika ta yamma.Gwamnatin Kano ta kamala ginin gadar kuma nan bada dadewa ba ake sa ran shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai je Kanon dan kaddamar da ita.No comments:

Post a Comment