Sunday, 2 December 2018

Kalli kayatattun hotunan gidan alfarma na me kungiyar Liverpool

Wadannan hotunan gidan Alfarma na me kungiyar Liverpool ne, John W Henry da matarshi,  Linda Pizzuti's an kiyasta darajar gidan da cewa yakai dala miliyan 25.


Gidan na da girman kafa dubu 27 da dakunan kwana 7 da dakunan wanka 19.

Kalli karin hotuna.No comments:

Post a Comment