Thursday, 6 December 2018

Kalli kayatattun hotunan Sani Danja, Hadiza Gabon

Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon, Sani Musa Danja da Funky Mallam tare da Tijjani Shehu kenan a wadannan kayatattun hotunan a gurin daukar wani fim da suke.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment